BREAKING: Tashin Hankali: Uwar Gida Ta Hada Kai da Kanin Miji, Ta Kashe Jaririn Kishiyarta
Rundunar ƴan sandan Kaduna ta kama Zaliha Shuaibu bisa zargin kashe jaririn kishiyarta, ta hanyar ciyar da shi guba da shake wuyansaAn bayyana cewa Zaliha ta amsa laifin tare da cewa ta haɗa kai da Lawal Muhammad, ƙanin mijinta, wanda ya samo mata gubarKwamishinan ‘yan sandan Kaduna,… Tashin Hankali: Uwar Gida Ta Hada Kai da … Read more