“Manufofinsa Na Amfanar Kowa,” Tanko Yakasai Ya Nemi Arewa Ta Mara wa Tinubu Baya
Dattijon dan siyasa, Tanko Yakasai ya jaddada goyon bayansa ga gwamnatin shugaba Bola Tinubu saboda kyawawan manufofinsa ga ArewaYakasai ya ce rahotanni sun nuna cewa farashin kayan masarufi da man fetur na sauka, lamarin da ke rage wa ‘yan Najeriya radadin tattalin arzikiYa kara da… “Manufofinsa Na Amfanar Kowa,” Tanko Yakasai Ya Nemi Arewa Ta … Read more