Nijar Ta Nuna Damuwa Kan Sabon Matakin Tsaron Iyaka Da Najeriya Ta Dauka
NIAMEY, NIGER — Girman wannan mataki ya sa Nijar bayyana fatan ganin sun tattauna da Najeriya domin tsara hanyoyin da za a yi amfani da sui a kuma hada karfi a yakin da kasashen biyu suka dukufa kansa don murkushe ta’addanci da masu aikata miyagun laifuka. Ministan harkokin wajen Nijar… Nijar Ta Nuna Damuwa Kan … Read more