Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Korafin Natasha
Abuja, Najeriya — Sanata Natasha Akpoti Uduaghan ta mika wa Majalisar Dattawa takardar korafi kan zargin da ta yi wa Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio, cewa ya ci zarafinta, amma Shugaban Kwamitin jin koke-koke da kula da da’a, ladabi da kare hakkokin ‘yan Majalisar, Neda Imasuen ya yi… Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Korafin Natasha … Read more