Wasu Da Ake Zargin ‘Yan Boko Haram Ne Sun Kai Hari Adamawa

Wasu Da Ake Zargin 'Yan Boko Haram Ne Sun Kai Hari Adamawa

ADAMAWA, NAJERIYA —  Akallah an kwashe shekaru uku zuwa hudu kenan ba a samu hare-haren ‘yan Boko Haram ba a jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya, saboda irin matakan tsaro da hukumomin jihar suka dauka. Wasu da ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun kai hari kan sojojin… Wasu Da Ake Zargin … Read more

Bayan Watanni 18 Najeriya Ta Fara Tantance Ma’aikata Don Nada Sabbin Jakadu

Bayan Watanni 18 Najeriya Ta Fara Tantance Ma’aikata Don Nada Sabbin Jakadu

WASHINGTON, D. C. —  Najeriya, kasa mafi yawan al’umma a Afirka, kuma babbar abokiyar kawancen kasashen yammacin duniya a yakin da ake yi da masu tada kayar baya a Afirka ta Yamma, ta yi aiki ba tare da jakadu ba tun watan Satumban 2023. A baya dai ministan harkokin wajen kasar ya dora… Bayan Watanni … Read more

Kamfanin NNPCL Ya Katse Cinikayya Da Matatun Cikin Gida Da Na Dangote

NNPLC Ta Yi Kira Ga Masu Zuba Jari A Mai, Iskar Gas Da Su Karkato Najeriya

ABUJA, NIGERIA —  A shekarar da ta gabata ne, kamfanin na NNPCL ya cimma yarjejeniyar cinikayya tsakaninsa da matatun cikin gida da kudin Naira, domin bunkasa tattalin arzikin kasar da kuma farfado da darajar kudin kasar. Olufemi Soneye, dake matsayin shugaban sashin sadarwa na kamfanin… Kamfanin NNPCL Ya Katse Cinikayya Da Matatun Cikin Gida Da … Read more

Najeriya, Jamaica Za Su Karfafa Yerjejeniyar Zirga-zirgar Jiragen Sama Kai Tsaye

Najeriya, Jamaica Za Su Karfafa Yerjejeniyar Zirga-zirgar Jiragen Sama Kai Tsaye

WASHINGTON, D. C. —  Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da mai ba da shawara na musamman kan harkokin yada labarai da sadarwa ga Ma’aikatar Sufurin Jiragen Sama da Sha’anin Sararin samaniya, Tunde Moshood, ya sanya wa hannu a ranar Laraba. Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo,… Najeriya, Jamaica Za Su Karfafa Yerjejeniyar … Read more

Nijar Ta Nuna Damuwa Kan Sabon Matakin Tsaron Iyaka Da Najeriya Ta Dauka

Nijar Ta Nuna Damuwa Kan Sabon Matakin Tsaron Iyaka Da Najeriya Ta Dauka

NIAMEY, NIGER —  Girman wannan mataki ya sa Nijar bayyana fatan ganin sun tattauna da Najeriya domin tsara hanyoyin da za a yi amfani da sui a kuma hada karfi a yakin da kasashen biyu suka dukufa kansa don murkushe ta’addanci da masu aikata miyagun laifuka. Ministan harkokin wajen Nijar… Nijar Ta Nuna Damuwa Kan … Read more

NNPLC Ta Yi Kira Ga Masu Zuba Jari A Mai, Iskar Gas Da Su Karkato Najeriya

NNPLC Ta Yi Kira Ga Masu Zuba Jari A Mai, Iskar Gas Da Su Karkato Najeriya

WASHINGTON, D. C. —  Mataimakin Shugaban Kamfanin NNPC, Udy Ntia ne ya yi wannan kiran a ranar Talata yayin wani zama da masu zuba jari da aka gudanar a Houston, Texas, Amurka. Da ya ke jawabi kan taken, “Spotlight” wato janyo hankalin zuba jari ga man fetur da iskar gas Ntia ya jaddada… NNPLC Ta … Read more