Najeriya, Jamaica Za Su Karfafa Yerjejeniyar Zirga-zirgar Jiragen Sama Kai Tsaye
WASHINGTON, D. C. — Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da mai ba da shawara na musamman kan harkokin yada labarai da sadarwa ga Ma’aikatar Sufurin Jiragen Sama da Sha’anin Sararin samaniya, Tunde Moshood, ya sanya wa hannu a ranar Laraba. Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo,… Najeriya, Jamaica Za Su Karfafa Yerjejeniyar … Read more