Abuja – Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa manyan ƴan adawa, Atiku, Abubakar, Peter Obi da Nasir El-Rufai da ke shirin haɗewa ba za su kai labari ba.
Mai bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya ce taron manyan ƴan adawar ba komai ba…
“Tinubu Ya Tsorata?”: Fadar Shugaban Kasa Ta Yi Magana kan Haɗakar Atiku, Peter Obi da El Rufai …C0NTINUE READING HERE >>>>