WSCIJ Ta Naɗa Farfesa Umaru Pate A Kwamitin Amintattu

Cibiyar Binciken Ƙwaƙwaf a Kafafen Yaɗa Labarai ta Wole Soyinka (WSCIJ), ta gayyaci Farfesa Umaru Pate, Shugaban Jami’ar Tarayya ta Kashere, domin ya kasance cikin kwamitin amintattunta.

 

Wannan gayyata, wacce Daraktar Gudanarwar cibiyar, Motunrayo Alaka, ta aikewa Farfesa Pate,…

WSCIJ Ta Naɗa Farfesa Umaru Pate A Kwamitin Amintattu …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment