An shiga sabon ƙadami a rikicin siyasa da ya turnuƙe Jihar Ribas, inda ƴan majalisar dokokin jihar suka aika wa Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa, Farfesa Ngozi Odu, takardar ƙorafi kan laifuka da suka ce sun aikata.
Ƴan majalisar 26 ne suka saka hannu a takardar, suna…
Zarge-zargen Da Majalisa Ke Yi Wa Gwamna Fubara …C0NTINUE READING >>>>